Friday, December 5
Shadow

Gwanin ban Tausai: Kalli Bidiyon yanda kasa ta rufta da mutane a wajan hakar ma’adanai a jihar Naija, Mutane 30 sun mutu

Rahotanni sun gabata cewa, kasa ta rufta da mutane a Galadima Kogo dake karamar hukumar Shiroro ta jihar Naija.

mutane 30 ne suka rasu a lamarin.

Wannan bidiyon faruwar lamarin ne.

https://www.youtube.com/watch?v=PmI9WGNdt2o?si=C7kkcZ4IXjJtImWf

Allah ya jikan musulmi

Karanta Wannan  Gwamnin ban tausai:Ji yanda mutane suka nutse a ruwa yayin da suka shiga kwale-kwale dan tserewa harin 'yan Bin-di-ga a jihar Naina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *