Bidiyon gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf tsaye a gefen Titi yana gaishe da mutane ya dauki hankula sosai.
An ji mutane na masa fatan Alheri a cikin Bidiyon.