Saturday, May 17
Shadow

Kalli Hotuna: Peter Obi ya je Rome dan hakartar Binne gawar Fafaroma

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party, Peter Obi ya je Rome dan halartar binne gawar marigayi Fararoma Francis.

Nan da ranar Asabar ne dai ake tsammanin binne gawar Fafaroman.

Karanta Wannan  Yanzu Adadin 'Ya'yana Da Suka Sauke Kur'ani Sun Kai Biyar, Inji Jarumin Finfinan Hausa, Iliyasu Tantiri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *