Tuesday, May 20
Shadow

Na gama da Atiku, Har mataimakinsa Okowa ya dawo APC>>Inji shugaba Tinubu

Kakakin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya bayyana cewa ya gama da babban dan Adawa, Atiku Abubakar saboda har wanda yayi masa mataimaki a zaben shekarar 2023, Ifeanyi Okowa ya koma jam’iyyar su ta APC.

Ya bayyana cewa ko gamayyar da suke hadawa a yanzu ta watse.

Inda ya karkare da cewa, Ya sake yin nasara akan Atiku Abubakar.

A jiyane dai Ifeanyi Okowa ya koma jam’iyyar APC daga PDP

Karanta Wannan  Ke Uwace, Ki yi hakuri da rashin Kunyar da matan jihar mu suka miki, daukar nauyinsu aka yi>>Wike ya baiwa matar shugaban kasa, Remi Tinubu hakuri bayan matan jihar Rivers sun tashi sun fice daga dakin taro yayin da take jawabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *