Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotunan Sanata Prof. Okorie Ani daga jihar Ebonyi yana baiwa mutanen mazabarsa tallafin Tukunyar dafa abinci

Sanata Prof. Okorie Ani daga jihar Ebonyi ya dauki hankula musamman a kafafen sadarwa bayan da aka ganshi yana rabawa mutanen mazabarsa tallafin tukunyar dafa abinci.

Hotunan dai sun wasu sosai inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

Karanta Wannan  Umma Shehu Ta Sake Sawa An Kama Wani Mai Suna Aminu BBC Wanda Ya Jadadda Maganganun Da Shehun Tikțok Ya Yi Akanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *