Monday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon cikin jirgin saman da Tawagar Rarara ta tafi Maiduguri a ciki wajan daurin aurensa

A yau an daura auren Shahararren mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara a garin Maiduguri tare da amaryarsa, A’isha Humaira.

Wannan Bidiyon yanda tawagarsa data hada da ‘yan siyasa ne yayin da suke cikin jirgin sama akan hanyarsu ta zuwa Maiduguri wajan daurin aure.

Muna fatan Allah ya bada zaman Lafiya.

Karanta Wannan  Allah Sarki:Kalli Hotuna yanda tankin ajiyar ruwa ya fado mata tana bacci ta Mùtù

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *