Saturday, December 13
Shadow

An yi zargin cewa, Saida Hamisu Breaker yayi mankas da wìwì kamin yayi wakar Amanata da Hizbah ta Haramta sauraro

Wakar Amanata ta Hamisu Breaker na ci gaba da yaduwa sosai duk da haramcin hukumar Hisbah ta Kano.

Wani sharhi da masu sauraren wakar ke yi shine, suna zargin cewa Sai da Hamisu Breaker yayi Mankas da Wiwi kamin yayi wakar.

Hakan baya rasa nasaba da yanayin wakar, yayi ta a hankali kamar yana jin bacci.

https://www.tiktok.com/@autarmommah0/video/7495503950297271558?_t=ZM-8vqkR6r75mv&_r=1

Mata dai na ci gaba da hawa wakar Amanata duk da hanin Hizbah.

Karanta Wannan  Sarkin Musulmi Ya Karrama Matashi Mai Aikin Shara Da Ya Tsinci Kimanin Naira Milyan 16 Ya Maida A Filin Jirgin Sama Na Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *