INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
An Ķàśhè Wannan Šòjan Tare Da Kwace Masa Waya A Unguwar Sarki Dake Kaduna
SUN YI Kl$AN KAI AKAN WAYA
Wasu barayi a Unguwar Sarki Kaduna sun tare wannan Matashin ofisan Soja Lt. Isah M Abubakar akan hanyarsa na zuwa gida suka ka$he shi bayan sun kwace wayarsa
Wani irin rashin imani ne wannan, a ka$he mutum saboda kawai a kwace wayarsa kuma Soja?
Gaskiya akwai abin tsoro sosai game da makomarmu anan gaba
Allah Ka jikansa, Ka gafarta masa, Ka karemu daga sharrin masu sharri da cutarwa.