Sunday, December 22
Shadow

Da ka zama talaka dake ta mazakuta, gara ka zama me kudin da be da mazakuta>>Sanata Shehu Sani

Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, da ka zama Talaka me mazakuta, gara ka zama me kudi wanda bashi da maza kuta.

Sanata Shehu Sani dai ya bayyana hakane a kan shafinsa na sada zumunta yayin da yake mayarwa da wani martani da yace masa ya yafi mayar da hankali kan lamarin mazakuta fiye da talaka.

Lamarin ya samo Asali ne tun bayan da Sanata Shehu Sani ya wallafa magana akan matarnan data yankewa mijinta mazakuta a jihar Kaduna.

Sana Sani yace “Matar da ta yankewa mijinta mazakuta a jihar Kaduna ta aikata babban laifi. Yace yawan cin zarafin mazakutar maza da ake yi ya kamata a samar da dokar da zata baiwa mazakutar maza kariya ta yanda za’ daina guntuleta da zaginta da lalatata.

Karanta Wannan  Yajin Aikin NLC:Lamura sun tsaya jik a Abuja

“The woman who cuts the manhood of her husband in Kaduna has committed a serious crime.The rising cases of violence against manhood demands a specific law to protect it against being abused,denigrated,insulted,wasted,injured or amputated.”

A jiya ne dai labari ya watsu cewa, wata mata ta yankewa mijinta mazakuta yayin da yake bacci a jihar Kaduna.

Karanta Wannan  G7 ta amince a yi amfani da kadarorin Rasha da aka ƙwace a ƙasashen duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *