Wednesday, February 4
Shadow

Watarana Talakawa Za Su Yi Kukan Rashin Shugaban ƙasa Bola Tinubu A Najeriya, inji fadar shugaban ƙasa

Watarana Talakawa Za Su Yi Kukan Rashin Shugaban ƙasa Bola Tinubu A Najeriya, inji fadar shugaban ƙasa

Yan Nigeria “Zaso Ace Bola Tinubu Ya Zarce Ya Zama Shugaban Ƙasa Na Din-din-din, Saboda Duk Ranar Da Bola Tinubu Ya Bar Mulki Sai Talakawan Ƙasar Nan Sun Koka”.

Masu karatu me za ku ce?

Karanta Wannan  Matan Yarbawa sun yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Alkawarin samar masa da kuri'u Miliyan 1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *