Saturday, December 13
Shadow

Ya kamata mutane su shiga taitayinsu su daina yada karya da bata sunan dan shugaban kasa, Seyi Tinubu>>Kungiyar Kiristoci ta CAN ta yi gargadi

Kungiyar Kiristoci ta CAN reshen Jihohin Arewa 19 da Abuja ta bayyana rashin jin dadinta kan yanda ake samun wasu suna batawa dan shugaban kasa, Seyi Tinubu suna da yada karya akansa.

Shugaban kungiyar, John Joseph Hayab ne ya bayyana hakan inda yace mutane su sani akwai rayuwa bayan mahaifinsa, Tinubu ya sauka daga shugaban kasa.

Ya kara da cewa, yada karya ya sabawa Al’ada da Addinin da muke bi.

Yace dan haka kamata yayi kafafen watsa labarai su rika tantance labari kamin su yadashi.

Karanta Wannan  Ana kiran EFCC ta kama Tubabben tsageran Niger Delta, Tampolo bayan da aka ganshi yana wulakanta takardar Naira idan dai ba Talakawa kadai ake kamawa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *