Friday, December 12
Shadow

Wadda tafi kowa tsufa a Duniya ta mùtù tana da shekaru 116

‘Yar kasar Brazil da aka yi amannar tafi kowa tsufa a Duniya me suna Inah Canabarro Lucas ta mutu tana da shekaru 116.

Ta mutu ne ranar Laraba. A baya da aka taba tambayar ta game da yawan shekarunta da dalilin hakan tace daga Allah ne.

Yanzu wadda aka baiwa wannan kambu na wanda tafi tsufa a Duniya itace Ethel Caterham dake zaune a kasar Ingila wadda ke da shekaru 115.

Karanta Wannan  ALHAMDULILLAH: Sheik Maqari Ya Zama Mutum Na Farko Da Ya Fi Kowa Ilmin Hadisi A Fadin Afrika

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *