Saturday, December 13
Shadow

Shuwagabannin Najeriya sun fi na ko ina muni>>Inji Mawaki Davido

Shahararren mawakin Najeriya, Davido ya bayyana cewa, Shuwagabannin Najeriya sun fi na ko ina muni.

Ya bayyana hakane a ganawarsa da manema labarai na Apple Music.

Davido yace Bangaren nishadantarwa na kasarnan ne ya ke bayyana irin nasarorin Najeriya da kyawawan al’adunta amma bangaren shugabanci babu kyau.

Yace waka ba wai kawai wakar bace amma tana isar da sakonni da yawa.

Karanta Wannan  Hotuna daga wajan rantsar da sabon Ministan tsaron, janar Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *