Friday, December 5
Shadow

Buhari yafi Goodluck nesa ba kusa ba, ba wai don shi dan Arewa bane-Inji Baba Ahmad

Tsohon Hadimin shugaban kasa, Hakeem Baba Ahmad ya bayyana cewa, Tsohon shugaban masa, Muhammadu Buhari yafi tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan.

Ya bayyana hakane a shafinsa na X inda yace a wancan lokacin an zabi Buhari ne ba wai dan yana dan Arewa ba sai dan ya fi Jonathan.

Saidai wannan muhawara ce da aka dade ana yi.

Karanta Wannan  Bidiyo: Ji yanda jikar Buhari ta bayana irij rasuwar da yayi wanda yasa masoyansa ke ta Hamdala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *