Saturday, December 13
Shadow

Irin Yadda Allah Ya Daukaki Kuŕ’ani Da ManźonŠà, Allah Ya Daukaka Sarki Aminu Ado Bayero Ya Kuma Daga Martabarsa, Inji Sheik Lawal Triumph

Irin Yadda Allah Ya Daukaki Kuŕ’ani Da ManźonŠà, Allah Ya Daukaka Sarki Aminu Ado Bayero Ya Kuma Daga Martabarsa, Inji Sheik Lawal Triumph.

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Shehin Malamin ya gabatar da wannan addu’ar ne a wajen bikin saukar karatun Alƙur’ani da Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya halarta a jiya Alhamis, Kofar Gidan Sarkin Dawaki Babba, Alhaji Aminu Babbba Ɗan’agundi, Dake Unguwar Gini Musa Da Ofishin ‘Yan Śanda na Kwalli a cikin birni Kano.

Karanta Wannan  Liverpool na tattaunawa da Salah kan sabon kwantiragi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *