Saturday, December 13
Shadow

Nine ya kamata a zaba a matsayin sabon Fafaroma>>Inji Shugaban Amurka, Donald Trump Kiristoci sun zargeshi da batanci bayan da ya wallafa wannan hoton

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, shine ya kamata a zaba a matsayin sabon Fafaroma bayan mutuwar Fafaroma Francis.

An yi tsammanin shugaban da wasa yake, kwatsam da safiyar yau sai ga fadar White House ta wallafa hoton Trump sanye da kayan Fafaroma.

Hakan ya harzuka kiristoci da yawa inda suka rika cewa, wannan batanci ne ga Addininsu.

Karanta Wannan  Ana zargin Mawakin Najeriya, Burna Boy ya yaudari wannan budurwar me suna Sophia Egbueje yayi lalata da ita da sunan cewa zai sai mata motar Lamborghini amma bai cika mata alkawari ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *