Shahararren Mawaƙin a masana’antar Kannywood Umar M. Sheriff ya samu kyakkyawar tarba a wata ziyara da ya kai a ƙasar Indiya. Ko zai fara Film da Indiyawa?