Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyo: “A dinga kula da mata, kada a bar su haka babu Jima’i, domin kyalesu babu jima’i akwai cutarwa a ciki”>>Inji Sheikh Al-Karmawi

Babban Shehin malamin Addinin Islama, Sheikh Al-Karmawi ya bayar da shawarar a daina barin mata babu Jima’i.

Yace hakan cutarwa ne.

Ya bayyana hakanne a wani wa’azinsa dake ta jawo a kafafen sada zumunta.

https://twitter.com/bapphah/status/1918895251189592065?t=K0AO9Uk750A9Bup-4p91AQ&s=19

https://x.com/bapphah/status/1918895251189592065?t=zHgr9Re-qk-WI1r0zfWm3g&s=19

Wasu dai sun sokeshi akan lamarin inda wasu musamman mata suka yaba masa.

Karanta Wannan  Wallahi idan na Rubutawa Sheikh Guruntum shafi guda na Larafci ba bu wasali ya iya karantawa daidai na yadda ya zama malamina>>Inji Malam Abdulfatahi Sani Tijjani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *