Friday, July 17
Shadow

Hotunan da Dana Yanzu na Hadimin shugaban kasa, Abdulaziz Abdulaziz sun dauki hankula

Hotunan hadimin shugaban kasa akan gidajen Jaridu, Abdulaziz Abdulaziz na da dana yanzu sun dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Da yawa dai sun bayyana mamakin yanda a yanzu ya wanke sosai.

Karanta Wannan  Ji Abinda magidanci yawa mahaifiyar matarsa bayan da matar tace sai ya saketa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *