Friday, November 13
Shadow

An yi mai kwacen mata daga dora hotonta a shafinsa

Wannan wani magidanci ne da matarsa inda ya dauketa Bidiyo ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

Saidai bayan walafa Bidiyon

Wani me kudi a garinsu ya fara bibiyar matar inda a karshe ya kwaceta.

Karanta Wannan  Sanata Natasha Akpoti zata gurfana a gaban kotu bisa karar da Gwamnatin Tarayya ta kaita na bata suna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *