Thursday, October 22
Shadow

Kwana daya kamin zuwa Shugaba Tinubu Kaduna dan kaddamar da yakin neman zabensa, An farawa motocin yakin neman zabensa Ihun Bama yi

An yiwa Motocin yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ihun Bama yi a jihar Kaduna.

Hakan na zuwane kwana daya kamin zuwa shugaban kasar Kaduna dan kaddamar da dara yakin neman zabensa.

Shugaba Tinubu jihohi 12 kadai zai je yakin neman zabe inda zai fara da jihar Kaduna.

Karanta Wannan  Bamu tare da masu sukar Tinubu suna cewa baiwa arewa komai ba, Tinubu yawa Arewa kokari>>Inji Gwamnoni 18 na Arewacin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *