Wednesday, October 21
Shadow

Kalli Bidiyon Wani Bature da ya zo Najeriya, ya gaisa da wani basarake, yake goge hannunsa

Wannan wani Baturene da yazo Najeriya.

An ganshi yana gaisawa da wani basaraken Yarbawa, saidai suna gama gaisawa ya goge hannunsa.

Lamarin dai ya jawo cece-kuce.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Masana Kimiyya sun ce wani mulmulen wuta daga Rana zai fado Duniya gobe kuma zai iya haddasa daukewar wutar lantarki da sabis din waya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *