Thursday, October 22
Shadow

‘Yan kasar India kenan da suka sayarwa da wani wayar Boge a Lagos

Wannan wasu ‘yan kasar India ne da suka sayarwa da wani Wayar da bata da kyau a Lagos.

Ko da ya je gida ya gani sai ya dawo musu da ita amma sai suka yi kokarin guduwa amma aka yi tara-tara aka kamasu.

Karanta Wannan  An tashi baram-baram a zaman sulhu da aka yi yunkurin yi tsakanin kungiyar PENGASSAN da Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *