Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo yanda fadawan sarkin Katsina suka fasa kofar taro suka shigar da sarkin bayan da aka kulle kofar dakin Taron da aka yiwa Tinubu Maraba a jihar

Wasu rahotanni sun ce bayan da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya shiga dakin taron da aka mai tanadi dan yi masa maraba a jihar Katsina, An kulle dakin taron.

Saidai daga baya Me martaba sarkin Katsina ya isa wajen inda fadawa suka iske kofar a kulle.

Saidai sun fasa gilashij kofar inda suka shigar da Sarki wajan Taron.

Kalli Bidiyon:

https://twitter.com/northern_blog/status/1919398029473284233?t=eIgHj3fbuZ8VxrkeyPlTSw&s=19

Da yawa dai sun jinjinawa Fadawan.

Karanta Wannan  Gaba dayan 'yan majalisar jihar Taraba sun koma jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *