Saturday, December 13
Shadow

Za’a samu gagarumin faduwar farashin man fetur a Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa ana tsammanin gagarumin faduwar farashin Man fetur da gas a Najeriya.

Hakan ya biyo bayan faduwar farashi danyen man fetur a kasuwar Duniya.

‘Yan kasuwar man fetur na Najeriya sun tabbatarwa da kafar Punchng hakan saidai sun ce ba za’a ga faduwar farashin da sauri ba har sai idan farashin danyen man fetur din ya ci gaba da faduwa.

A ranar Litinin, Hutudole ya samu cewa, farashin Danyen Man fetur na Brent ya kai dala $59.80 akan kowace ganga

Karanta Wannan  Da Duminsa: Jam'iyyar ADC ta su Atiku ta sanar da sabon gurin taro bayan da Otal da suka yi shirin yin taron a cikinsa yace taron bazai yiyu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *