Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo:Yanda Barayi suka shiga barikin soji suka saci motoci 3, an kamasu

Wasu barayi masu karfin hali sun shiga Barikin soji a kasar Afrika ta kudu inda suka saci wasu motoci.

Lamarin ya farune a yankin Thaba Tshwane na kasar Inda aka ga sojoji zagaye da barayin suna musu tambayoyi.

Barayin dai sun yi nasarar kutsawa cikin barikin inda suka saci motocin 3. Amma wata tawagar sojoji ta yi saurin kamasu kamin simu tsere.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo:Ina son aure, idan na samu wanda ke sona ima ina sonshi, zan yi Aure>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *