Saturday, June 27
Shadow

Haziƙin Matashi Ya Kammala Digirinsa Da Sakamako Mafi Kyau A Bangaren Kimiyya A Jami’ar Aliko Dangote Dake Wudil

Haziƙin Matashi Ya Kammala Digirinsa Da Sakamako Mafi Kyau A Bangaren Kimiyya A Jami’ar Aliko Dangote Dake Wudil

Muhammad Abubakar Ɗan Haya kenan dalibin da ya zama gwarzo a bangon karatu na shekarar 21/22, inda ya fita da sakamako mafi daraja a fannin kimiyya (Engineering) jami’ar Aliko Dangote dake Wudil.

Abubakar ɗan Haya, ya fito daga ƙaramar hukumar Birnin-Kudu dake jihar Jigawa.

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Karanta Wannan  Hoton Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido Na ll tare da matar ɗan sa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *