
Mutane da yawa a Tiktok na ta zargin cewa, An ga Sadiya Haruna da Gfresh a dakin Otal.
Sadiya Haruna ta hau Live inda aka ga Shima Gfresh ya hau Live kuma masu sharhi sun bayyana cewa, dukansu a daki daya suke bayan lura da wasu abubuwan dake dakin.
Saidai hakan na faruwa ne bayan da Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, ya bar matarsa a Abuja sun yi fada saboda ta zagi Mahaifiyarsa.