Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Shehu Tijjani ya taba tayar da matacce, Inji Sheikh Ahmad Jarinkhauri

Malamin Darika, Sheikh Ahmad Jarinkhauri ya bayyana cewa, Sheikh Tijjani ya taba tayar da matacce.

Ya bayyana hakane a wani wa’azinsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda abin ya baiwa mutane mamaki.

https://twitter.com/Ameenertu_/status/1921229379813646740?t=7NvtOl30NSQQDqSiq-Q9fw&s=19

Da yawa dai sun karyatashi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Mahàrà sun afkawa tawagar motocin Tsohon Shugaban sojojin Najeriya, Janar Buratai sun yi mummunar bàrnà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *