Saturday, December 13
Shadow

Sanata Natasha Akpoti na shirin komawa jam’iyyar APC

Rahotanni sun bayyana cewa, Sanata Natasha Akpoti na shirin komawa jam’iyyar APC.

Hakan ya fito ne a yayin da aka ganta tana bin wakar Rarara wadda yawa Tinubu a ziyarar da ya kai Katsina.

Ana tunanin Sanata Natasha Akpoti na shirin komawa APC ne dan ta binne fadanta da Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio.

Karanta Wannan  Duk jam'iyyar da zaku koma ku koma, amma fa mulki ba zai taba komawa Arewa a 2027 ba>>Bode George ya gayawa su Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *