Wednesday, November 19
Shadow

ALHAMDULILLAH : Sojojin Nijeriya Sun Yi Nasarar Kwato Wasu Mata Da Yara Su 38 A Dajin Geizua

ALHAMDULILLAH : Sojojin Nijeriya Sun Yi Nasarar Kwato Wasu Mata Da Yara Su 38 A Dajin Geizua.

‘Ýan ta’adda nè suka yi garkuwa da su cikin satin da ya gabata, indq suka bukaci sai an ba su milyan 118 Kafin su sake su. Kuma a kaf cikinsu babu wadda mijinta yake da ko dubu 100 balle ya yi tunanin fanso ta.

Daga Kamalancy

Karanta Wannan  Abubuwan da ya kamata ka sani game da komawar El-Rufai SDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *