Friday, November 27
Shadow

Sanata Natasha Akpoti na shirin komawa jam’iyyar APC

Rahotanni sun bayyana cewa, Sanata Natasha Akpoti na shirin komawa jam’iyyar APC.

Hakan ya fito ne a yayin da aka ganta tana bin wakar Rarara wadda yawa Tinubu a ziyarar da ya kai Katsina.

Ana tunanin Sanata Natasha Akpoti na shirin komawa APC ne dan ta binne fadanta da Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Zan iya mantawa da komai da ya faru in auri Amani>>Inji Bilal Villa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *