Monday, April 6
Shadow

HOTUNA: An gudanar da shagalin ƙarshe na Auren Rarara da Aisha Humaira a daren jiya

An gudanar da shagalin ƙarshe na Auren Rarara da Aisha Humaira a daren jiya.

Anyi bikin ne a birnin Kano, wnda ya samu halartar mutane da da daga ciki da wajen Kano

Muna rokon Allah ya basu zaman lafiya

Karanta Wannan  DA DUMI-DUMI: A yau ne ake sa ran shugaba Tinubu da shuganan China Xi Jinping za su rattaba hannu kan wasu yarjeniyoyi guda biyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *