Tuesday, September 22
Shadow

Taufa: Kalli Bidiyon Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya tafi kasar Saudiyya dan yin tallar Dan Wake acan

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul kenan a wannan Bidiyon inda yake bayyana cewa ya tafi kasar Saudiyya dan yin Ibada dannan yayi tallar Danwake.

A nan Najeriya dai ya shiga gurare daban-daban inda yayi tallar Dan Waken.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Rikicin Hafsat Lawancy da Sadiya Haruna, Hafsat tace idan Sadiya Haruna ta isa kowace a cikinsu ta yi Bidiyon babi rigar Nòwnòw

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *