Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon abinda wani yawa Dangote a Kano da mutane ke cewa Talauci ne ya sashi

Wani Bidiyon me kudin Najeriya, Aliko Dangote a Kano ya dauki hankula.

An ga wani bawan Allah nanmasa ihun Kudi.

Da yawa dai sun ce hakan rashin Tarbiyya ne inda wasu kuma suka ce Talauci ne ke damunshi.

Dangoten dai ya wuce Abinsa.

Karanta Wannan  Fàrgàbàr tsàrò ta faru a makarantar Government Girls College, Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *