Friday, December 5
Shadow

Bèllò Tùrjì Ya Tilasta wa Mutane Sama Da 5,000 Yin Hijira Daga Gidajensu a Jihar Sokoto

MATSALAR TSARO.

Bello Turji Ya Tilasta wa Mutane Sama Da 5,000 Yin Hijira Daga Gidajensu a Jihar Sokoto.

Wani ɗan majalisa daga Jihar Sokoto da ke arewacin Nijeriya, Habibu Halilu Modachi ya ce fiye da mutum 5,000 daga ƙauyuka fiye da goma sha biyu a jihar suka bar gidajensu, bayan riƙaƙƙen ɗan ta’addan nan Bello Turji ya umarce su da yin hijira.

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Tinubu ya yi alhinin sojojin Najeriya da suka mùtù a harin Damboa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *