Saturday, December 13
Shadow

Shahararriyar ‘yar Najeriya me yin fina-finan Bàtsà ‘yar Najeriya, Mààmì Igbagbo tace ta tuba ta koma Kirista kuma tana fatan Allah ya yafe mata

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Shahararriyar me fina-finan batsa ta Najeriya, Maami Igbagbo tace ta tuba ta koma Kirista kuma tana fatan Allah ya yafe mata.

Ta bayyana hakanne a wani Bidiyo da aka yi hira da ita inda tace ta yi nadamar irin rayuwar da ta yi a baya.

Saidai tambayar da mutane ke yi shine ko za’a samu wanda zai iya aurenta kasancewar ga Bidiyon ta ya karade ko ina ana ta ganin ta na aikata Alfasha?

Karanta Wannan  David Mark: ADC ba za ta lamunci kakaba ƴan takara ko cin amanar jam’iyya ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *