Friday, December 5
Shadow

Bidiyon dan Gidan Gwamnan Jihar Anambra da Budurwarsa Baturiya ya dauki hankula

Dan gidan Gwamnan jihar Anambra, Ya dauki hankula bayan da aka ganshi da baturiya budurwarsa suna shakatawa a kasar Waje.

Bidiyon ya dauki hankula inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi daban-daban.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1922988630781390911?t=b7NoSvFKsAxNgW8JJHEdGQ&s=19

Badai a bayyana a wace kasa ce yake ba.

Karanta Wannan  Gaba da gaba na faɗa wa Tinubu ba zan goya masa baya ba - Amaechi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *