Saturday, June 27
Shadow

YANZU-YANZU: Tinubu yayi hannu da hannu da sabon Fafaroma na duniya a birnin Rome na kasar Italiya.

Tinubu yayi hannu da hannu da sabon Fafaroma na duniya a birnin Rome na kasar Italiya.

Shugaban Ć™asa Bola Ahmed Tinubu a ranar Lahadi ya halarci taron addu’a tare da sauran shugabannin duniya domin bikin fara jagorancin sabon Fafaroma Mai Alfarma, Pope Leo

Karanta Wannan  Ku yi hakuri, Akwai Yiyuwar Shugaban kasar mu na da Tabin hankali, Wani Ba'murke ya gayawa 'yan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *