Monday, April 6
Shadow

Bidiyo: Kalli Yanda soja da ya shekara 2 bai ga iyalinsa ba, ya tsaya suka gaisa yayin da ya zo wucewa ta garinsu

Wani Soja da ya shekara 2 bai ga iyalinsa ba, ya je wucewa ta garinsu inda ya tsaya suka gana da iyalin nasa a bakin titi.

Lamarin ya dauki hankula sosai inda a kafafen sada zumunta inda akai ta sanya musu albarka da fatan Alheri.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta bayyana sunayen shahararrun masu amfani da kafafen sadarwa da zasu tallata sabuwar dokar Haraji su 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *