Saturday, June 27
Shadow

Da Duminsa: An kàshè ma’aikatan ofishin jakadancin Israeyla 2 a babban birnin kasar Amurka, Washington DC

Rahotanni daga babban birnin kasar Amurka, Washington DC na cewa an kashe ma’aikatan ofishin jakadancin kasar Israela 2.

An bayyana lamarin da cewa Kiyayya ce ga Yahudawa.

Wani rahoto yace maharbin yayi ihun cewa a kyale Falasdinawa kamij ya kashe mutanen.

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana Allah wadai da lamarin inda yace irin wannan lamari bashi da mazauni a kasarsu.

Karanta Wannan  Sanata Akpabio yana kirana da sunan Sarauniyar majalisa, Sannan yace idan na yadda yayi lalata dani zai shirya mana chasu ni dashi na gani na fada>>Sanata Natasha Akpoti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *