
Matashiyarnan da Bidiyota ya watsu sosai saboda maganar da ta yi na cewa, bata da lokacin da zata roki Alah ya bata miji, ta sake maimaita maganar.
Matashiyar tace ta sake maimaitawa duk abinda zai faru ya faru bata sa lokacin da zata roki Allah ya bata miji, duk wanda ya bata shikenan.
Tace koma dai menene ba za’a daina zaginta ba.