Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: An kama mutane 2 da yiwa wannan Yarinyar me shekaru 15 fyàdè tace Naira dari biyu suka bata

Wannan yarinyar me shekaru 15 ta bayyana cewa wasu maza sun bata Naira dari biyu suka mata fyade.

Ta bayyana hakanne a wani faifan Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Ta bayyana cewa, dayan sau biyu yana yi.

Karanta Wannan  An kama wasu dake amfani da lokacin aikin Hajji suna kai Miyagun Kwàyòyì kasar Saudiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *