Duk wanda a ka kama bai yi zaɓe ba, zai yi zaman gidan yari na wata shida tare da tarar Naira dubu 100,000,00 ~ Tajuddeen Abbas
Abin tambayar a nan ita ce shi kuma wanda a ka zaɓa bai cika alkawuran da a ka zaɓe shi domin su ba mainene hukuncin sa?