Iya Yawan Yin “Mining” Ɗinka, Iya Talaucinka, Inji Naziru Sarkin Waƙa
Maganar Mawaƙin na cigaba da jawo cece-kuce da kuma zazzafar muhawara musamman a tsakanin matasa.
Ko me.za ku ce akan wannan magana ta Sarkin Waƙa?
Daga Abubakar Shehu Dokoki