Wednesday, April 8
Shadow

Kalli yanda Motar dakon Gawa ta yi hadari yayin da take dauke da gawa inda gawar ta yi kaca-kaca

Wata Motar daukar Gawa ta yi kaca-kaca bayan da suka yi taho mu gama da wata motar dakon man fetur.

Motar dau na dauke da gawane yayin da hadarin ya faru.

Karanta Wannan  Tauraron mawakin kudu, Omah Lay ya kashe Naira Miliyan 60 a dare daya a gidan rawa(Club)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *