Muna da maganin Ciwon Suga wanda ko na Gado ne insha Allahu za’a samu waraka gaba daya.
Garin magungunane guda biyu wanda daya za’a rika sha da madarar Shanu ko Madarar ruwa ta Three Crown na tsawon sati biyu.
Hakanan akwai wanda za’a dama kamar Kamu a rika sha safe da yamma shima na tsawon sati Biyu.
Da yardar Allah ana samun waraka baki daya.
Ga wanda ke bukata yana iya magana magana ta WhatsApp ko kiran wannan lambar wayar, 09070701569.
Abubuwan dake taimakawa me ciwon sugar:
Yawan shan ruwa:
Cin abu me dussa.
Cin kayan Marmari.
Cin Wake.
Cin Latas
Cin Alkama.
A daina cin abinci da yawa, idan za’a ci da yawa a rika ci da kadan-kadan ana hutawa.
Samun Isashshen Bacci na da muhimmanci.
A rika motsa jiki, ko da tafiyace.
Cin Kaza.
Nama da sauransu.