Monday, April 6
Shadow

Gwamnatin jihar Kano tasa a baiwa iyalan kowane daga cikin ‘yan wasan kwallon da suka ràsù Naira Miliyan daya da kayan abinci

Mai Girma Gwamnan Kano Alh. Abba Kabir Yusuf ya bayyana alhinin sa matuka bisa rasuwar Yan Wasan Kano Mutum ashirin da biyu (22).

Gwamna ya bayarda umarni abawa iyalan kowanne mamaci Naira miliyan daya (1-million) hade da kayan abinchi kafin yadawo daga kasa mai tsarki (Aikin hajji)

Allah ya saka maka da alkhairi Mai Girma Gwamnan Kano ya Kuma sa kayi aikin hajji karbabbiya

Karanta Wannan  Yayin da direbobin tanka ke barazanar daina dakon man fetur din matatar Dangote, Dangoten yace zai fara jigilar raba man fetur din nashi a fadin kasarnan da motocinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *