
Sanata Dino Melaye yawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu tonon silili inda ya bayyana cewa matansa 4.
Yace amma sauran an boyesu saboda wani dalili da ba’a sani ba, yace Remi Tinubu kawai ake nunawa Duniya.
Hakanan yace ‘ya’yansa ma na da yawa amma An fi sanin Seyi.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV.