Wednesday, April 15
Shadow

Bidiyon Telan mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya dauki hankula

Telan mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima a yayin da yake aunashi ya dauki hankula.

An ga Bidiyon yana yawo a kafafen sada zumunta.

Da yawa dai sun ce suna neman Telan.

Karanta Wannan  Idan muka bi ka ta lalama kaki yadda ka biyan kudin Haraji, zamu iya kwasa kawai daga Asusun Ajiyar ka ta banki>>Inji Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *